Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 6 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿وَيَسۡتَعۡجِلُونَكَ بِٱلسَّيِّئَةِ قَبۡلَ ٱلۡحَسَنَةِ وَقَدۡ خَلَتۡ مِن قَبۡلِهِمُ ٱلۡمَثُلَٰتُۗ وَإِنَّ رَبَّكَ لَذُو مَغۡفِرَةٖ لِّلنَّاسِ عَلَىٰ ظُلۡمِهِمۡۖ وَإِنَّ رَبَّكَ لَشَدِيدُ ٱلۡعِقَابِ ﴾
[الرَّعد: 6]
﴿ويستعجلونك بالسيئة قبل الحسنة وقد خلت من قبلهم المثلات وإن ربك لذو﴾ [الرَّعد: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna neman ka da gaggawa da azaba a gabanin rahama, alhali kuwa abubuwan misali sun gabata a gabaninsu. Kuma lalle ne Ubangijinka, haƙiƙa, Ma'abucin gafara ne ga mutane a kan zaluncinsu, kuma lalle ne Ubangijinka, haƙiƙa, Mai tsananin uƙuba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna neman ka da gaggawa da azaba a gabanin rahama, alhali kuwa abubuwan misali sun gabata a gabaninsu. Kuma lalle ne Ubangijinka, haƙiƙa, Ma'abucin gafara ne ga mutane a kan zaluncinsu, kuma lalle ne Ubangijinka, haƙiƙa, Mai tsananin uƙuba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã nẽman ka da gaggãwa da azãba a gabãnin rahama, alhãli kuwa abũbuwan misãli sun gabãta a gabãninsu. Kuma lalle ne Ubangijinka, haƙĩƙa, Ma'abũcin gãfara ne ga mutãne a kan zãluncinsu, kuma lalle ne Ubangijinka, haƙĩƙa, Mai tsananin uƙũba ne |