Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 7 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿وَيَقُولُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لَوۡلَآ أُنزِلَ عَلَيۡهِ ءَايَةٞ مِّن رَّبِّهِۦٓۗ إِنَّمَآ أَنتَ مُنذِرٞۖ وَلِكُلِّ قَوۡمٍ هَادٍ ﴾
[الرَّعد: 7]
﴿ويقول الذين كفروا لولا أنـزل عليه آية من ربه إنما أنت منذر﴾ [الرَّعد: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka kafirta suna cewa don me ba a saukar da wata aya a gare shi ba daga Ubangijin sa? Abin sani kawai, kai dai mai gargaɗi ne kuma a cikin kowaɗanne mutane akwai mai shiryarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta suna cewa don me ba a saukar da wata aya a gare shi ba daga Ubangijinsa? Abin sani kawai, kai dai mai gargaɗi ne kuma a cikin kowaɗanne mutane akwai mai shiryarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kãfirta sunã cẽwa don me ba a saukar da wata ãyã a gare shi ba daga Ubangijinsa? Abin sani kawai, kai dai mai gargaɗi ne kuma a cikin kõwaɗanne mutãne akwai mai shiryarwa |