×

Shin, ba ka gani ba cẽwa lalle ne Allah Yã halicci sammai 14:19 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ibrahim ⮕ (14:19) ayat 19 in Hausa

14:19 Surah Ibrahim ayat 19 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 19 - إبراهِيم - Page - Juz 13

﴿أَلَمۡ تَرَ أَنَّ ٱللَّهَ خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ بِٱلۡحَقِّۚ إِن يَشَأۡ يُذۡهِبۡكُمۡ وَيَأۡتِ بِخَلۡقٖ جَدِيدٖ ﴾
[إبراهِيم: 19]

Shin, ba ka gani ba cẽwa lalle ne Allah Yã halicci sammai bakwai da ƙasa da mallakarSa.* Idan Yã so zai tafiyar da ku, kuma Ya zo da wata halitta sãbuwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ألم تر أن الله خلق السموات والأرض بالحق إن يشأ يذهبكم ويأت, باللغة الهوسا

﴿ألم تر أن الله خلق السموات والأرض بالحق إن يشأ يذهبكم ويأت﴾ [إبراهِيم: 19]

Abubakar Mahmood Jummi
Shin, ba ka gani ba cewa lalle ne Allah Ya halicci sammai bakwai da ƙasa da mallakarSa.* Idan Ya so zai tafiyar da ku, kuma Ya zo da wata halitta sabuwa
Abubakar Mahmoud Gumi
Shin, ba ka gani ba cewa lalle ne Allah Ya halicci sammai bakwai da ƙasa da mallakarSa. Idan Ya so zai tafiyar da ku, kuma Ya zo da wata halitta sabuwa
Abubakar Mahmoud Gumi
Shin, ba ka gani ba cẽwa lalle ne Allah Yã halicci sammai bakwai da ƙasa da mallakarSa. Idan Yã so zai tafiyar da ku, kuma Ya zo da wata halitta sãbuwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek