Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 18 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿مَّثَلُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِرَبِّهِمۡۖ أَعۡمَٰلُهُمۡ كَرَمَادٍ ٱشۡتَدَّتۡ بِهِ ٱلرِّيحُ فِي يَوۡمٍ عَاصِفٖۖ لَّا يَقۡدِرُونَ مِمَّا كَسَبُواْ عَلَىٰ شَيۡءٖۚ ذَٰلِكَ هُوَ ٱلضَّلَٰلُ ٱلۡبَعِيدُ ﴾
[إبراهِيم: 18]
﴿مثل الذين كفروا بربهم أعمالهم كرماد اشتدت به الريح في يوم عاصف﴾ [إبراهِيم: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Misalin waɗanda suka kafirta da Ubangijinsu, ayyukansu sun yi kama da toka wadda iska ta yi tsananin bugawa da ita a cikin yini mai guguwa. Ba su iya amfani daga abin da suka yi tsirfa a kan kome. Wancan ita ce ɓata mai nisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Misalin waɗanda suka kafirta da Ubangijinsu, ayyukansu sun yi kama da toka wadda iska ta yi tsananin bugawa da ita a cikin yini mai guguwa. Ba su iya amfani daga abin da suka yi tsirfa a kan kome. Wancan ita ce ɓata mai nisa |
Abubakar Mahmoud Gumi Misãlin waɗanda suka kãfirta da Ubangijinsu, ayyukansu sun yi kama da tõka wadda iska ta yi tsananin bugãwa da ita a cikin yini mai gũguwa. Ba su iya amfãni daga abin da suka yi tsirfa a kan kõme. Wancan ita ce ɓata mai nĩsa |