Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 24 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿أَلَمۡ تَرَ كَيۡفَ ضَرَبَ ٱللَّهُ مَثَلٗا كَلِمَةٗ طَيِّبَةٗ كَشَجَرَةٖ طَيِّبَةٍ أَصۡلُهَا ثَابِتٞ وَفَرۡعُهَا فِي ٱلسَّمَآءِ ﴾
[إبراهِيم: 24]
﴿ألم تر كيف ضرب الله مثلا كلمة طيبة كشجرة طيبة أصلها ثابت﴾ [إبراهِيم: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba ka gani ba, yadda Allah Ya buga wani misali, kalma mai kyau* kamar itaciya ce mai kyau, asalinta yana tabbatacce, kuma reshenta yana cikin sama |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ka gani ba, yadda Allah Ya buga wani misali, kalma mai kyau kamar itaciya ce mai kyau, asalinta yana tabbatacce, kuma reshenta yana cikin sama |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ka ganĩ ba, yadda Allah Ya buga wani mĩsali, kalma mai kyau kamar itãciya ce mai kyau, asalinta yanã tabbatacce, kuma rẽshenta yanã cikin sama |