Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 28 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿۞ أَلَمۡ تَرَ إِلَى ٱلَّذِينَ بَدَّلُواْ نِعۡمَتَ ٱللَّهِ كُفۡرٗا وَأَحَلُّواْ قَوۡمَهُمۡ دَارَ ٱلۡبَوَارِ ﴾
[إبراهِيم: 28]
﴿ألم تر إلى الذين بدلوا نعمة الله كفرا وأحلوا قومهم دار البوار﴾ [إبراهِيم: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Shin ba ka lura ba da waɗanda suka musanya* ni'imar Allah da kafirci kuma suka saukar da mutanensu a gidan halaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin ba ka lura ba da waɗanda suka musanya ni'imar Allah da kafirci kuma suka saukar da mutanensu a gidan halaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin ba ka lura ba da waɗanda suka musanya ni'imar Allah da kãfirci kuma suka saukar da mutãnensu a gidan halakã |