Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 27 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿يُثَبِّتُ ٱللَّهُ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ بِٱلۡقَوۡلِ ٱلثَّابِتِ فِي ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَا وَفِي ٱلۡأٓخِرَةِۖ وَيُضِلُّ ٱللَّهُ ٱلظَّٰلِمِينَۚ وَيَفۡعَلُ ٱللَّهُ مَا يَشَآءُ ﴾
[إبراهِيم: 27]
﴿يثبت الله الذين آمنوا بالقول الثابت في الحياة الدنيا وفي الآخرة ويضل﴾ [إبراهِيم: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Yana tabbatar da waɗanda suka yi imani da magana tabbatacciya a cikin rayuwar duniya, da cikin Lahira, Kuma Allah Yana ɓatar da azzalumai, kuma Allah Yana aikata abin da Yake so |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yana tabbatar da waɗanda suka yi imani da magana tabbatacciya a cikin rayuwar duniya, da cikin Lahira, Kuma Allah Yana ɓatar da azzalumai, kuma Allah Yana aikata abin da Yake so |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yanã tabbatar da waɗanda suka yi ĩmãni da magana tabbatacciya a cikin rãyuwar dũniya, da cikin Lãhira, Kuma Allah Yanã ɓatar da azzãlumai, kuma Allah Yanã aikata abin da Yake so |