Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 29 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿جَهَنَّمَ يَصۡلَوۡنَهَاۖ وَبِئۡسَ ٱلۡقَرَارُ ﴾
[إبراهِيم: 29]
﴿جهنم يصلونها وبئس القرار﴾ [إبراهِيم: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Suna ƙonuwa a wutar jahannama, kuma tir da matabbatar su |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna ƙonuwa a wutar jahannama, kuma tir da matabbatarsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã ƙõnuwa a wutar jahannama, kuma tir da matabbatarsu |