Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 30 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿وَجَعَلُواْ لِلَّهِ أَندَادٗا لِّيُضِلُّواْ عَن سَبِيلِهِۦۗ قُلۡ تَمَتَّعُواْ فَإِنَّ مَصِيرَكُمۡ إِلَى ٱلنَّارِ ﴾
[إبراهِيم: 30]
﴿وجعلوا لله أندادا ليضلوا عن سبيله قل تمتعوا فإن مصيركم إلى النار﴾ [إبراهِيم: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka sanya wa Allah kishiyoyi, domin ɓatarwa daga hanyarSa, Ka ce: "Ku ji daɗi, sa'an nan, lalle ne, makomarku Wutar ce |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka sanya wa Allah kishiyoyi, domin ɓatarwa daga hanyarSa, Ka ce: "Ku ji daɗi, sa'an nan, lalle ne, makomarku Wutar ce |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka sanya wa Allah kĩshiyõyi, dõmin ɓatarwa daga hanyarSa, Ka ce: "Ku ji dãɗi, sa'an nan, lalle ne, makõmarku Wutar ce |