Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 32 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿ٱللَّهُ ٱلَّذِي خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ وَأَنزَلَ مِنَ ٱلسَّمَآءِ مَآءٗ فَأَخۡرَجَ بِهِۦ مِنَ ٱلثَّمَرَٰتِ رِزۡقٗا لَّكُمۡۖ وَسَخَّرَ لَكُمُ ٱلۡفُلۡكَ لِتَجۡرِيَ فِي ٱلۡبَحۡرِ بِأَمۡرِهِۦۖ وَسَخَّرَ لَكُمُ ٱلۡأَنۡهَٰرَ ﴾
[إبراهِيم: 32]
﴿الله الذي خلق السموات والأرض وأنـزل من السماء ماء فأخرج به من﴾ [إبراهِيم: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Allah ne wanda Ya halicci sammai da ƙasa kuma Ya saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Ya fitar game da shi, daga 'ya'yan itace arziki dominku kuma Ya hore jirgin ruwa domin ya yi gudu a cikin teku da umurninSa, kuma Ya hore muku koguna |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne wanda Ya halicci sammai da ƙasa kuma Ya saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Ya fitar game da shi, daga 'ya'yan itace arziki dominku kuma Ya hore jirgin ruwa domin ya yi gudu a cikin teku da umurninSa, kuma Ya hore muku koguna |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne wanda Ya halicci sammai da ƙasa kuma Ya saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Ya fitar game da shi, daga 'ya'yan itãce arziki dõminku kuma Ya hõrẽ jirgin ruwa dõmin ya yi gudu a cikin tẽku da umurninSa, kuma Ya hõrẽ muku kõguna |