Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 33 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿وَسَخَّرَ لَكُمُ ٱلشَّمۡسَ وَٱلۡقَمَرَ دَآئِبَيۡنِۖ وَسَخَّرَ لَكُمُ ٱلَّيۡلَ وَٱلنَّهَارَ ﴾
[إبراهِيم: 33]
﴿وسخر لكم الشمس والقمر دائبين وسخر لكم الليل والنهار﴾ [إبراهِيم: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ya hore muku rana da wata suna madawwama biyu, kuma Ya hore muku dare da wuni |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya hore muku rana da wata suna madawwama biyu, kuma Ya hore muku dare da wuni |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya hõrẽ muku rãnã da watã sunã madawwama biyu, kuma Ya hõrẽ muku dare da wuni |