Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 4 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿وَمَآ أَرۡسَلۡنَا مِن رَّسُولٍ إِلَّا بِلِسَانِ قَوۡمِهِۦ لِيُبَيِّنَ لَهُمۡۖ فَيُضِلُّ ٱللَّهُ مَن يَشَآءُ وَيَهۡدِي مَن يَشَآءُۚ وَهُوَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾
[إبراهِيم: 4]
﴿وما أرسلنا من رسول إلا بلسان قومه ليبين لهم فيضل الله من﴾ [إبراهِيم: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba Mu aika wani Manzo ba face da harshen mutanensa domin ya bayyana musu. Sa'an nan Allah Ya ɓatar da wanda Yake so kuma Ya shiryar da wanda Yake so, Kuma shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu aika wani Manzo ba face da harshen mutanensa domin ya bayyana musu. Sa'an nan Allah Ya ɓatar da wanda Yake so kuma Ya shiryar da wanda Yake so, Kuma shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu aika wani Manzo ba fãce da harshen mutãnensa dõmin ya bayyanã musu. Sa'an nan Allah Ya ɓatar da wanda Yake so kuma Ya shiryar da wanda Yake so, Kuma shĩ ne Mabuwãyi, Mai hikima |