Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 5 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿وَلَقَدۡ أَرۡسَلۡنَا مُوسَىٰ بِـَٔايَٰتِنَآ أَنۡ أَخۡرِجۡ قَوۡمَكَ مِنَ ٱلظُّلُمَٰتِ إِلَى ٱلنُّورِ وَذَكِّرۡهُم بِأَيَّىٰمِ ٱللَّهِۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَٰتٖ لِّكُلِّ صَبَّارٖ شَكُورٖ ﴾
[إبراهِيم: 5]
﴿ولقد أرسلنا موسى بآياتنا أن أخرج قومك من الظلمات إلى النور وذكرهم﴾ [إبراهِيم: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne haƙiƙa Mun aika Musa game, da ayoin Mu cewa, "Ka fitar da mutanenkadaga duhu zuwa ga haske. Kuma ka tunar musu da kwanukan (masifun) Allah." Lalle ne a cikin wancan akwai ayoyi domin dukan mai yawan haƙuri, mai godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙiƙa Mun aika Musa game, da ayoin Mu cewa, "Ka fitar da mutanenkadaga duhu zuwa ga haske. Kuma ka tunar musu da kwanukan (masifun) Allah." Lalle ne a cikin wancan akwai ayoyi domin dukan mai yawan haƙuri, mai godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙĩƙa Mun aika Mũsã game, da ãyõin Mu cẽwa, "Ka fitar da mutãnenkadaga duhu zuwa ga haske. Kuma ka tunar musu da kwãnukan (masĩfun) Allah." Lalle ne a cikin wancan akwai ãyõyi dõmin dukan mai yawan haƙuri, mai gõdiya |