×

Kuma kuka zaunã a cikin gidãjen waɗanda suka zãlunci kansu, kuma ya 14:45 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ibrahim ⮕ (14:45) ayat 45 in Hausa

14:45 Surah Ibrahim ayat 45 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 45 - إبراهِيم - Page - Juz 13

﴿وَسَكَنتُمۡ فِي مَسَٰكِنِ ٱلَّذِينَ ظَلَمُوٓاْ أَنفُسَهُمۡ وَتَبَيَّنَ لَكُمۡ كَيۡفَ فَعَلۡنَا بِهِمۡ وَضَرَبۡنَا لَكُمُ ٱلۡأَمۡثَالَ ﴾
[إبراهِيم: 45]

Kuma kuka zaunã a cikin gidãjen waɗanda suka zãlunci kansu, kuma ya bayyana a gare ku yadda Muka aikatã game da su, kuma Muka buga muku misãlai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وسكنتم في مساكن الذين ظلموا أنفسهم وتبين لكم كيف فعلنا بهم وضربنا, باللغة الهوسا

﴿وسكنتم في مساكن الذين ظلموا أنفسهم وتبين لكم كيف فعلنا بهم وضربنا﴾ [إبراهِيم: 45]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma kuka zauna a cikin gidajen waɗanda suka zalunci kansu, kuma ya bayyana a gare ku yadda Muka aikata game da su, kuma Muka buga muku misalai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma kuka zauna a cikin gidajen waɗanda suka zalunci kansu, kuma ya bayyana a gare ku yadda Muka aikata game da su, kuma Muka buga muku misalai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma kuka zaunã a cikin gidãjen waɗanda suka zãlunci kansu, kuma ya bayyana a gare ku yadda Muka aikatã game da su, kuma Muka buga muku misãlai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek