×

Kuma lalle sun yi mãkirci irin makircinSu kuma a wurin Allah makircinsu, 14:46 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ibrahim ⮕ (14:46) ayat 46 in Hausa

14:46 Surah Ibrahim ayat 46 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 46 - إبراهِيم - Page - Juz 13

﴿وَقَدۡ مَكَرُواْ مَكۡرَهُمۡ وَعِندَ ٱللَّهِ مَكۡرُهُمۡ وَإِن كَانَ مَكۡرُهُمۡ لِتَزُولَ مِنۡهُ ٱلۡجِبَالُ ﴾
[إبراهِيم: 46]

Kuma lalle sun yi mãkirci irin makircinSu kuma a wurin Allah makircinsu, yake, kuma lalle ne makircinsu yã kasance, haƙĩƙa, duwãtsu sunã gushẽwã sabõda shi

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وقد مكروا مكرهم وعند الله مكرهم وإن كان مكرهم لتزول منه الجبال, باللغة الهوسا

﴿وقد مكروا مكرهم وعند الله مكرهم وإن كان مكرهم لتزول منه الجبال﴾ [إبراهِيم: 46]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma lalle sun yi makirci irin makircinSu kuma a wurin Allah makircinsu, yake, kuma lalle ne makircinsu ya kasance, haƙiƙa, duwatsu suna gushewa saboda shi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle sun yi makirci irin makircinSu kuma a wurin Allah makircinsu, yake, kuma lalle ne makircinsu ya kasance, haƙiƙa, duwatsu suna gushewa saboda shi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle sun yi mãkirci irin makircinSu kuma a wurin Allah makircinsu, yake, kuma lalle ne makircinsu yã kasance, haƙĩƙa, duwãtsu sunã gushẽwã sabõda shi
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek