Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 10 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَلَقَدۡ أَرۡسَلۡنَا مِن قَبۡلِكَ فِي شِيَعِ ٱلۡأَوَّلِينَ ﴾ 
[الحِجر: 10]
﴿ولقد أرسلنا من قبلك في شيع الأولين﴾ [الحِجر: 10]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun aika Manzanni a cikin ƙungiyoyin farko, gabanin ka | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun aika Manzanni a cikin ƙungiyoyin farko, gabaninka | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun aika Manzanni a cikin ƙungiyõyin farko, gabãninka |