Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 11 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَمَا يَأۡتِيهِم مِّن رَّسُولٍ إِلَّا كَانُواْ بِهِۦ يَسۡتَهۡزِءُونَ ﴾
[الحِجر: 11]
﴿وما يأتيهم من رسول إلا كانوا به يستهزئون﴾ [الحِجر: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wani Manzo ba ya zuwa gare su face sun kasance suna masu, izgili a gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wani Manzo ba ya zuwa gare su face sun kasance suna masu, izgili a gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wani Manzo bã ya zuwa gare su fãce sun kasance sunã mãsu, izgili a gare shi |