Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 9 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿إِنَّا نَحۡنُ نَزَّلۡنَا ٱلذِّكۡرَ وَإِنَّا لَهُۥ لَحَٰفِظُونَ ﴾
[الحِجر: 9]
﴿إنا نحن نـزلنا الذكر وإنا له لحافظون﴾ [الحِجر: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Mu ne, Muka saukar da Ambato (Alƙur'ani), kuma lale Mu, haƙiƙa, Masu kiyayewane gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mu ne, Muka saukar da Ambato (Alƙur'ani), kuma lal1e Mu, haƙiƙa, Masu kiyayewane gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mũ ne, Muka saukar da Ambato (Alƙur'ãni), kuma lal1e Mũ, haƙĩƙa, Mãsu kiyayẽwane gare shi |