Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 56 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿قَالَ وَمَن يَقۡنَطُ مِن رَّحۡمَةِ رَبِّهِۦٓ إِلَّا ٱلضَّآلُّونَ ﴾
[الحِجر: 56]
﴿قال ومن يقنط من رحمة ربه إلا الضالون﴾ [الحِجر: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Kuma wane ne yake yanke tsammani daga rahamar Ubangijin sa, face ɓatattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Kuma wane ne yake yanke tsammani daga rahamar Ubangijinsa, face ɓatattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Kuma wãne ne yake yanke tsammãni daga rahamar Ubangijinsa, fãce ɓatattu |