Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 66 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَقَضَيۡنَآ إِلَيۡهِ ذَٰلِكَ ٱلۡأَمۡرَ أَنَّ دَابِرَ هَٰٓؤُلَآءِ مَقۡطُوعٞ مُّصۡبِحِينَ ﴾
[الحِجر: 66]
﴿وقضينا إليه ذلك الأمر أن دابر هؤلاء مقطوع مصبحين﴾ [الحِجر: 66]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka hukunta wancan al'amarin zuwa gare shi cewa lalle ne ƙarshen waɗancan abin yankewa ne a lokacin da suke masu shiga Asuba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka hukunta wancan al'amarin zuwa gare shi cewa lalle ne ƙarshen waɗancan abin yankewa ne a lokacin da suke masu shiga asuba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka hukunta wancan al'amarin zuwa gare shi cẽwa lalle ne ƙarshen waɗancan abin yankẽwa ne a lõkacin da suke mãsu shiga asuba |