Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 71 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿قَالَ هَٰٓؤُلَآءِ بَنَاتِيٓ إِن كُنتُمۡ فَٰعِلِينَ ﴾
[الحِجر: 71]
﴿قال هؤلاء بناتي إن كنتم فاعلين﴾ [الحِجر: 71]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ga waɗannan, 'ya'yana* idan kun kasance masu aikatawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ga waɗannan, 'ya'yana idan kun kasance masu aikatawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ga waɗannan, 'ya'yãna idan kun kasance mãsu aikatãwa ne |