Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 85 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَمَا خَلَقۡنَا ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ وَمَا بَيۡنَهُمَآ إِلَّا بِٱلۡحَقِّۗ وَإِنَّ ٱلسَّاعَةَ لَأٓتِيَةٞۖ فَٱصۡفَحِ ٱلصَّفۡحَ ٱلۡجَمِيلَ ﴾
[الحِجر: 85]
﴿وما خلقنا السموات والأرض وما بينهما إلا بالحق وإن الساعة لآتية فاصفح﴾ [الحِجر: 85]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba Mu halicci sammai da ƙasa da abin da yake a tsakaninsu ba face da gaskiya. Kuma lalle ne Sa'a (Ranar Alƙiyama) haƙiƙa mai zuwa ce. Sabodahaka ka yi rangwame, rangwame mai kyau |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu halicci sammai da ƙasa da abin da yake a tsakaninsu ba face da gaskiya. Kuma lalle ne Sa'a (Ranar Alƙiyama) haƙiƙa mai zuwa ce. Sabodahaka ka yi rangwame, rangwame mai kyau |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu halicci sammai da ƙasa da abin da yake a tsakãninsu ba fãce da gaskiya. Kuma lalle ne Sã'a (Rãnar Alƙiyãma) haƙĩƙa mai zuwa ce. Sabõdahaka ka yi rangwame, rangwame mai kyau |