Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 108 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ طَبَعَ ٱللَّهُ عَلَىٰ قُلُوبِهِمۡ وَسَمۡعِهِمۡ وَأَبۡصَٰرِهِمۡۖ وَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡغَٰفِلُونَ ﴾
[النَّحل: 108]
﴿أولئك الذين طبع الله على قلوبهم وسمعهم وأبصارهم وأولئك هم الغافلون﴾ [النَّحل: 108]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗancan ne waɗanda Allah Ya bice hasken zukatansu da jinsu da gannansu. Kuma waɗan can su ne gafalallu |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan ne waɗanda Allah Ya bice hasken zukatansu da jinsu da gannansu. Kuma waɗancan su ne gafalallu |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan ne waɗanda Allah Ya bice hasken zukãtansu da jinsu da gannansu. Kuma waɗancan sũ ne gafalallu |