Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 109 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿لَا جَرَمَ أَنَّهُمۡ فِي ٱلۡأٓخِرَةِ هُمُ ٱلۡخَٰسِرُونَ ﴾
[النَّحل: 109]
﴿لا جرم أنهم في الآخرة هم الخاسرون﴾ [النَّحل: 109]
Abubakar Mahmood Jummi Babu shakka lalle ne a Lahira su ne masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Babu shakka lalle ne a Lahira su ne masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Bãbu shakka lalle ne a Lãhira sũ ne mãsu hasãra |