×

Yanã tsirar da shũka game da shi, dõminku zaitũni da dabĩnai da 16:11 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nahl ⮕ (16:11) ayat 11 in Hausa

16:11 Surah An-Nahl ayat 11 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 11 - النَّحل - Page - Juz 14

﴿يُنۢبِتُ لَكُم بِهِ ٱلزَّرۡعَ وَٱلزَّيۡتُونَ وَٱلنَّخِيلَ وَٱلۡأَعۡنَٰبَ وَمِن كُلِّ ٱلثَّمَرَٰتِۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَةٗ لِّقَوۡمٖ يَتَفَكَّرُونَ ﴾
[النَّحل: 11]

Yanã tsirar da shũka game da shi, dõminku zaitũni da dabĩnai da inabai, kuma daga dukan 'yã'yan itãce. Lalle ne a cikin wancan haƙĩƙa, akwai ãyã ga mutãne waɗanda suke yin tunãni

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ينبت لكم به الزرع والزيتون والنخيل والأعناب ومن كل الثمرات إن في, باللغة الهوسا

﴿ينبت لكم به الزرع والزيتون والنخيل والأعناب ومن كل الثمرات إن في﴾ [النَّحل: 11]

Abubakar Mahmood Jummi
Yana tsirar da shuka game da shi, dominku zaituni da dabinai da inabai, kuma daga dukan 'ya'yan itace. Lalle ne a cikin wancan haƙiƙa, akwai aya ga mutane waɗanda suke yin tunani
Abubakar Mahmoud Gumi
Yana tsirar da shuka game da shi, dominku zaituni da dabinai da inabai, kuma daga dukan 'ya'yan itace. Lalle ne a cikin wancan haƙiƙa, akwai aya ga mutane waɗanda suke yin tunani
Abubakar Mahmoud Gumi
Yanã tsirar da shũka game da shi, dõminku zaitũni da dabĩnai da inabai, kuma daga dukan 'yã'yan itãce. Lalle ne a cikin wancan haƙĩƙa, akwai ãyã ga mutãne waɗanda suke yin tunãni
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek