×

Kuma Ya hõrẽ muku dare da wuni da rãnã da watã kuma 16:12 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nahl ⮕ (16:12) ayat 12 in Hausa

16:12 Surah An-Nahl ayat 12 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 12 - النَّحل - Page - Juz 14

﴿وَسَخَّرَ لَكُمُ ٱلَّيۡلَ وَٱلنَّهَارَ وَٱلشَّمۡسَ وَٱلۡقَمَرَۖ وَٱلنُّجُومُ مُسَخَّرَٰتُۢ بِأَمۡرِهِۦٓۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَٰتٖ لِّقَوۡمٖ يَعۡقِلُونَ ﴾
[النَّحل: 12]

Kuma Ya hõrẽ muku dare da wuni da rãnã da watã kuma taurãri hõrarru ne da umurninSa. Lalle ne a cikin wancan, haƙĩƙa, akwai ãyõyi ga mutãne waɗanda suke hankalta

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وسخر لكم اليل والنهار والشمس والقمر والنجوم مسخرات بأمره إن في ذلك, باللغة الهوسا

﴿وسخر لكم اليل والنهار والشمس والقمر والنجوم مسخرات بأمره إن في ذلك﴾ [النَّحل: 12]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma Ya hore muku dare da wuni da rana da wata kuma taurari horarru ne da umurninSa. Lalle ne a cikin wancan, haƙiƙa, akwai ayoyi ga mutane waɗanda suke hankalta
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Ya hore muku dare da wuni da rana da wata kuma taurari horarru ne da umurninSa. Lalle ne a cikin wancan, haƙiƙa, akwai ayoyi ga mutane waɗanda suke hankalta
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma Ya hõrẽ muku dare da wuni da rãnã da watã kuma taurãri hõrarru ne da umurninSa. Lalle ne a cikin wancan, haƙĩƙa, akwai ãyõyi ga mutãne waɗanda suke hankalta
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek