Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 13 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَمَا ذَرَأَ لَكُمۡ فِي ٱلۡأَرۡضِ مُخۡتَلِفًا أَلۡوَٰنُهُۥٓۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَةٗ لِّقَوۡمٖ يَذَّكَّرُونَ ﴾
[النَّحل: 13]
﴿وما ذرأ لكم في الأرض مختلفا ألوانه إن في ذلك لآية لقوم﴾ [النَّحل: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma abin da Ya halitta muku a cikin ƙasa, yana mai saɓanin launukansa. Lalle ne a cikin wancan, haƙiƙa, akwai aya ga mutane waɗanda suke tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da Ya halitta muku a cikin ƙasa, yana mai saɓanin launukansa. Lalle ne a cikin wancan, haƙiƙa, akwai aya ga mutane waɗanda suke tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da Ya halitta muku a cikin ƙasa, yana mai sãɓãnin launukansa. Lalle ne a cikin wancan, haƙĩƙa, akwai ãyã ga mutãne waɗanda suke tunãwa |