×

Lalle ne Ibrãhĩm* ya kasance shũgaba, mai ƙasƙantar da kai ga Allah, 16:120 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nahl ⮕ (16:120) ayat 120 in Hausa

16:120 Surah An-Nahl ayat 120 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 120 - النَّحل - Page - Juz 14

﴿إِنَّ إِبۡرَٰهِيمَ كَانَ أُمَّةٗ قَانِتٗا لِّلَّهِ حَنِيفٗا وَلَمۡ يَكُ مِنَ ٱلۡمُشۡرِكِينَ ﴾
[النَّحل: 120]

Lalle ne Ibrãhĩm* ya kasance shũgaba, mai ƙasƙantar da kai ga Allah, mai karkatã zuwa ga gaskiya, kuma bai kasance daga mãsu shirki ba

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن إبراهيم كان أمة قانتا لله حنيفا ولم يك من المشركين, باللغة الهوسا

﴿إن إبراهيم كان أمة قانتا لله حنيفا ولم يك من المشركين﴾ [النَّحل: 120]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne Ibrahim* ya kasance shugaba, mai ƙasƙantar da kai ga Allah, mai karkata zuwa ga gaskiya, kuma bai kasance daga masu shirki ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne Ibrahim ya kasance shugaba, mai ƙasƙantar da kai ga Allah, mai karkata zuwa ga gaskiya, kuma bai kasance daga masu shirki ba
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne Ibrãhĩm ya kasance shũgaba, mai ƙasƙantar da kai ga Allah, mai karkatã zuwa ga gaskiya, kuma bai kasance daga mãsu shirki ba
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek