Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 121 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿شَاكِرٗا لِّأَنۡعُمِهِۚ ٱجۡتَبَىٰهُ وَهَدَىٰهُ إِلَىٰ صِرَٰطٖ مُّسۡتَقِيمٖ ﴾
[النَّحل: 121]
﴿شاكرا لأنعمه اجتباه وهداه إلى صراط مستقيم﴾ [النَّحل: 121]
Abubakar Mahmood Jummi Mai godiya* ga ni'imominSa (Allah), Ya zaɓe shi, kuma Ya shiryar da shi zuwa ga tafarki madaidaici |
Abubakar Mahmoud Gumi Mai godiya ga ni'imominSa (Allah), Ya zaɓe shi, kuma Ya shiryar da shi zuwa ga tafarki madaidaici |
Abubakar Mahmoud Gumi Mai gõdiya ga ni'imominSa (Allah), Ya zãɓe shi, kuma Ya shiryar da shi zuwa ga tafarki madaidaici |