Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 15 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَأَلۡقَىٰ فِي ٱلۡأَرۡضِ رَوَٰسِيَ أَن تَمِيدَ بِكُمۡ وَأَنۡهَٰرٗا وَسُبُلٗا لَّعَلَّكُمۡ تَهۡتَدُونَ ﴾ 
[النَّحل: 15]
﴿وألقى في الأرض رواسي أن تميد بكم وأنهارا وسبلا لعلكم تهتدون﴾ [النَّحل: 15]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ya jefa, a cikin ƙasa, tabbatattun duwatsu domin kada ta karkata da ku, da koguna da hanyoyi, ɗammanin ku kuna shiryuwa | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya jefa, a cikin ƙasa, tabbatattun duwatsu domin kada ta karkata da ku, da koguna da hanyoyi, ɗammaninku kuna shiryuwa | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya jẽfa, a cikin ƙasa, tabbatattun duwatsu dõmin kada ta karkata da ku, da kõguna da hanyõyi, ɗammãninku kunã shiryuwa |