Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 24 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَإِذَا قِيلَ لَهُم مَّاذَآ أَنزَلَ رَبُّكُمۡ قَالُوٓاْ أَسَٰطِيرُ ٱلۡأَوَّلِينَ ﴾
[النَّحل: 24]
﴿وإذا قيل لهم ماذا أنـزل ربكم قالوا أساطير الأولين﴾ [النَّحل: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Idan aka ce musu: "Mene ne Ubangijinku Ya saukar?" Sai su ce: "Tatsuniyoyin mutanen farko |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan aka ce musu: "Mene ne Ubangijinku Ya saukar?" Sai su ce: "Tatsuniyoyin mutanen farko |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan aka ce musu: "Mẽne ne Ubangijinku Ya saukar?" Sai su ce: "Tãtsũniyõyin mutãnen farko |