Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 25 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿لِيَحۡمِلُوٓاْ أَوۡزَارَهُمۡ كَامِلَةٗ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ وَمِنۡ أَوۡزَارِ ٱلَّذِينَ يُضِلُّونَهُم بِغَيۡرِ عِلۡمٍۗ أَلَا سَآءَ مَا يَزِرُونَ ﴾ 
[النَّحل: 25]
﴿ليحملوا أوزارهم كاملة يوم القيامة ومن أوزار الذين يضلونهم بغير علم ألا﴾ [النَّحل: 25]
| Abubakar Mahmood Jummi Domin su ɗauki zunubansu cikakku a Ranar ¡iyama, kuma daga zunuban waɗanda suke ɓatarwa ba da wani ilmi ba. To, abin da suke ɗauka na zunubi ya munana  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Domin su ɗauki zunubansu cikakku a Ranar ¡iyama, kuma daga zunuban waɗanda suke ɓatarwa ba da wani ilmi ba. To, abin da suke ɗauka na zunubi ya munana  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin su ɗauki zunubansu cikakku a Rãnar ¡iyãma, kuma daga zunuban waɗanda suke ɓatarwa bã da wani ilmi ba. To, abin da suke ɗauka na zunubi ya mũnana  |