Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 3 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ بِٱلۡحَقِّۚ تَعَٰلَىٰ عَمَّا يُشۡرِكُونَ ﴾
[النَّحل: 3]
﴿خلق السموات والأرض بالحق تعالى عما يشركون﴾ [النَّحل: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Ya halicci sammai da ƙasa da gaskiya. Ya ɗaukaka daga abin da suke yi na shirka |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya halicci sammai da ƙasa da gaskiya. Ya ɗaukaka daga abin da suke yi na shirka |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya halicci sammai da ƙasa da gaskiya. Ya ɗaukaka daga abin da suke yi na shirka |