Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 2 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿يُنَزِّلُ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةَ بِٱلرُّوحِ مِنۡ أَمۡرِهِۦ عَلَىٰ مَن يَشَآءُ مِنۡ عِبَادِهِۦٓ أَنۡ أَنذِرُوٓاْ أَنَّهُۥ لَآ إِلَٰهَ إِلَّآ أَنَا۠ فَٱتَّقُونِ ﴾
[النَّحل: 2]
﴿ينـزل الملائكة بالروح من أمره على من يشاء من عباده أن أنذروا﴾ [النَّحل: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Yana sassaukar da mala'iku da Ruhi* daga umurninSaa kan wanda Yake so daga bayinSa, cewa ku yi gargaɗi cewa: Lalle ne shi, babu abin bautawa face Ni, saboda haka ku bi Ni da taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana sassaukar da mala'iku da Ruhi daga umurninSaa kan wanda Yake so daga bayinSa, cewa ku yi gargaɗi cewa: Lalle ne shi, babu abin bautawa face Ni, saboda haka ku bi Ni da taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Yanã sassaukar da malã'iku da Rũhi daga umurninSaa kan wanda Yake so daga bãyinSa, cẽwa ku yi gargaɗi cẽwa: Lalle ne shĩ, bãbu abin bautãwa fãce Ni, sabõda haka ku bĩ Ni da taƙawa |