Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 32 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿ٱلَّذِينَ تَتَوَفَّىٰهُمُ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ طَيِّبِينَ يَقُولُونَ سَلَٰمٌ عَلَيۡكُمُ ٱدۡخُلُواْ ٱلۡجَنَّةَ بِمَا كُنتُمۡ تَعۡمَلُونَ ﴾
[النَّحل: 32]
﴿الذين تتوفاهم الملائكة طيبين يقولون سلام عليكم ادخلوا الجنة بما كنتم تعملون﴾ [النَّحل: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda mala'iku suke karɓar rayukansu suna masu jin daɗin rai, mala'ikun suna cewa. "Aminci ya tabbata a kanku. Ku shiga Aljanna saboda abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda mala'iku suke karɓar rayukansu suna masu jin daɗin rai, mala'ikun suna cewa. "Aminci ya tabbata a kanku. Ku shiga Aljanna saboda abin da kuka kasance kuna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda malã'iku suke karɓar rãyukansu sunã mãsu jin dãɗin rai, malã'ikun sunã cẽwa. "Aminci ya tabbata a kanku. Ku shiga Aljanna sabõda abin da kuka kasance kuna aikatãwa |