Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 41 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَٱلَّذِينَ هَاجَرُواْ فِي ٱللَّهِ مِنۢ بَعۡدِ مَا ظُلِمُواْ لَنُبَوِّئَنَّهُمۡ فِي ٱلدُّنۡيَا حَسَنَةٗۖ وَلَأَجۡرُ ٱلۡأٓخِرَةِ أَكۡبَرُۚ لَوۡ كَانُواْ يَعۡلَمُونَ ﴾
[النَّحل: 41]
﴿والذين هاجروا في الله من بعد ما ظلموا لنبوئنهم في الدنيا حسنة﴾ [النَّحل: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka yi hijira a cikin sha'anin Allah daga bayan an zalunce su, haƙiƙa Muna zaunar da su a cikin duniya da alheri kuma lalle ladar Lahira ce mafi girma, da sun kasance suna sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi hijira a cikin sha'anin Allah daga bayan an zalunce su, haƙiƙa Muna zaunar da su a cikin duniya da alheri kuma lalle ladar Lahira ce mafi girma, da sun kasance suna sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi hijira a cikin sha'anin Allah daga bãyan an zãlunce su, haƙĩƙa Munã zaunar da su a cikin dũniya da alhẽri kuma lalle lãdar Lãhira ce mafi girmã, dã sun kasance sunã sani |