Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 40 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿إِنَّمَا قَوۡلُنَا لِشَيۡءٍ إِذَآ أَرَدۡنَٰهُ أَن نَّقُولَ لَهُۥ كُن فَيَكُونُ ﴾
[النَّحل: 40]
﴿إنما قولنا لشيء إذا أردناه أن نقول له كن فيكون﴾ [النَّحل: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Abin sani kawai, Maganar Mu ga wani abu idan Mun nufe shi, Mu ce masa, "Ka kasance; sai yana kasancewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai, MaganarMu ga wani abu idan Mun nufe shi, Mu ce masa, "Ka kasance; sai yana kasancewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai, MaganarMu ga wani abu idan Mun nufe shi, Mu ce masa, "Ka kasance; sai yanã kasancẽwa |