Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 43 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَمَآ أَرۡسَلۡنَا مِن قَبۡلِكَ إِلَّا رِجَالٗا نُّوحِيٓ إِلَيۡهِمۡۖ فَسۡـَٔلُوٓاْ أَهۡلَ ٱلذِّكۡرِ إِن كُنتُمۡ لَا تَعۡلَمُونَ ﴾
[النَّحل: 43]
﴿وما أرسلنا من قبلك إلا رجالا نوحي إليهم فاسألوا أهل الذكر إن﴾ [النَّحل: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba Mu aika daga gabaninka ba, face waɗansu mazaje Muna yin wahayi zuwa gare su. Sai ku tambayi mutanen Ambato idan kun kasance ba ku sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu aika daga gabaninka ba, face waɗansu mazaje Muna yin wahayi zuwa gare su. Sai ku tambayi mutanen Ambato idan kun kasance ba ku sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba Mu aika daga gabaninka ba, fãce waɗansu mazãje Muna yin wahayi zuwa gare su. Sai ku tambayi mutãnen Ambato idan kun kasance ba ku sani ba |