Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 44 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿بِٱلۡبَيِّنَٰتِ وَٱلزُّبُرِۗ وَأَنزَلۡنَآ إِلَيۡكَ ٱلذِّكۡرَ لِتُبَيِّنَ لِلنَّاسِ مَا نُزِّلَ إِلَيۡهِمۡ وَلَعَلَّهُمۡ يَتَفَكَّرُونَ ﴾
[النَّحل: 44]
﴿بالبينات والزبر وأنـزلنا إليك الذكر لتبين للناس ما نـزل إليهم ولعلهم يتفكرون﴾ [النَّحل: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Da hujjoji bayyanannu da littattafai kuma Mun saukar da Ambato zuwa gare ka, domin ka bayyana wa mutane abin da aka sassaukar zuwa gare su, kuma don ɗammanin hisu su yi tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Da hujjoji bayyanannu da littattafai kuma Mun saukar da Ambato zuwa gare ka, domin ka bayyana wa mutane abin da aka sassaukar zuwa gare su, kuma don ɗammaninsu su yi tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Da hujjõji bayyanannu da littattafai kuma Mun saukar da Ambato zuwa gare ka, dõmin ka bayyana wa mutãne abin da aka sassaukar zuwa gare su, kuma don ɗammãninsu su yi tunãni |