Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 55 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿لِيَكۡفُرُواْ بِمَآ ءَاتَيۡنَٰهُمۡۚ فَتَمَتَّعُواْ فَسَوۡفَ تَعۡلَمُونَ ﴾
[النَّحل: 55]
﴿ليكفروا بما آتيناهم فتمتعوا فسوف تعلمون﴾ [النَّحل: 55]
Abubakar Mahmood Jummi Domin su kafirta da abin da Muka ba su. To, ku ji daɗi, sa'an nan da sannu za ku sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin su kafirta da abin da Muka ba su. To, ku ji daɗi, sa'an nan da sannu za ku sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin su kãfirta da abin da Muka bã su. To, ku ji dãɗi, sa'an nan da sannu zã ku sani |