Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 56 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَيَجۡعَلُونَ لِمَا لَا يَعۡلَمُونَ نَصِيبٗا مِّمَّا رَزَقۡنَٰهُمۡۗ تَٱللَّهِ لَتُسۡـَٔلُنَّ عَمَّا كُنتُمۡ تَفۡتَرُونَ ﴾
[النَّحل: 56]
﴿ويجعلون لما لا يعلمون نصيبا مما رزقناهم تالله لتسألن عما كنتم تفترون﴾ [النَّحل: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna sanya rabo *ga abin da ba su sani ba daga abin da Muka azurta su. Ranstuwa da Allah! Lalle ne za a tambaye ku daga abin da kuka kasance kuna ƙirƙirawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna sanya rabo ga abin da ba su sani ba daga abin da Muka azurta su. Ranstuwa da Allah! Lalle ne za a tambaye ku daga abin da kuka kasance kuna ƙirƙirawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã sanya rabõ ga abin da ba su sani ba daga abin da Muka azurtã su. Ranstuwa da Allah! Lalle ne zã a tambaye ku daga abin da kuka kasance kunã ƙirƙirãwa |