Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 54 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿ثُمَّ إِذَا كَشَفَ ٱلضُّرَّ عَنكُمۡ إِذَا فَرِيقٞ مِّنكُم بِرَبِّهِمۡ يُشۡرِكُونَ ﴾
[النَّحل: 54]
﴿ثم إذا كشف الضر عنكم إذا فريق منكم بربهم يشركون﴾ [النَّحل: 54]
Abubakar Mahmood Jummi sa'an nan idan Ya kuranye cutar daga gare ku, sai ga wani ɓangare daga gare ku game da Ubangijin su suna shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi sa'an nan idan Ya kuranye cutar daga gare ku, sai ga wani ɓangare daga gare ku game da Ubangijinsu suna shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi sa'an nan idan Ya kuranye cũtar daga gare ku, sai gã wani ɓangare daga gare ku game da Ubangijinsu sunã shirki |