Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 7 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَتَحۡمِلُ أَثۡقَالَكُمۡ إِلَىٰ بَلَدٖ لَّمۡ تَكُونُواْ بَٰلِغِيهِ إِلَّا بِشِقِّ ٱلۡأَنفُسِۚ إِنَّ رَبَّكُمۡ لَرَءُوفٞ رَّحِيمٞ ﴾
[النَّحل: 7]
﴿وتحمل أثقالكم إلى بلد لم تكونوا بالغيه إلا بشق الأنفس إن ربكم﴾ [النَّحل: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna ɗaukar kayanku masu nauyi zuwa ga wani gari, ba ku kasance masu isa gare shi ba, face da tsananin wahalar rayuka, Lalle ne Ubangijinka ne, haƙiƙa, Mai tausayi, Maijin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna ɗaukar kayanku masu nauyi zuwa ga wani gari, ba ku kasance masu isa gare shi ba, face da tsananin wahalar rayuka, Lalle ne Ubangijinka ne, haƙiƙa, Mai tausayi, Maijin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã ɗaukar kãyanku mãsu nauyi zuwa ga wani gari, ba ku kasance mãsu isa gare shi ba, fãce da tsananin wahalar rãyuka, Lalle ne Ubangijinka ne, haƙĩƙa, Mai tausayi, Maijin ƙai |