Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 67 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَمِن ثَمَرَٰتِ ٱلنَّخِيلِ وَٱلۡأَعۡنَٰبِ تَتَّخِذُونَ مِنۡهُ سَكَرٗا وَرِزۡقًا حَسَنًاۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَةٗ لِّقَوۡمٖ يَعۡقِلُونَ ﴾
[النَّحل: 67]
﴿ومن ثمرات النخيل والأعناب تتخذون منه سكرا ورزقا حسنا إن في ذلك﴾ [النَّحل: 67]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daga 'ya'yan itacen dabino da inabi. Kuna samudaga gare shi, abin maye* da abinci mai kyau. Lalle a cikin wannan, haƙiƙa, akwai aya ga mutane waɗanda suke hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga 'ya'yan itacen dabino da inabi. Kuna samudaga gare shi, abin maye da abinci mai kyau. Lalle a cikin wannan, haƙiƙa, akwai aya ga mutane waɗanda suke hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga 'ya'yan itãcen dabĩno da inabi. Kunã sãmudaga gare shi, abin mãye da abinci mai kyau. Lalle a cikin wannan, haƙĩƙa, akwai ãyã ga mutãne waɗanda suke hankalta |