Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 66 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَإِنَّ لَكُمۡ فِي ٱلۡأَنۡعَٰمِ لَعِبۡرَةٗۖ نُّسۡقِيكُم مِّمَّا فِي بُطُونِهِۦ مِنۢ بَيۡنِ فَرۡثٖ وَدَمٖ لَّبَنًا خَالِصٗا سَآئِغٗا لِّلشَّٰرِبِينَ ﴾
[النَّحل: 66]
﴿وإن لكم في الأنعام لعبرة نسقيكم مما في بطونه من بين فرث﴾ [النَّحل: 66]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, kuna da abin lura a cikin dabbobin ni'ima; Muna shayar da ku daga abin da yake a cikin cikunansu, daga tsakanin tukar tumbi da jini nono tsantsan mai sauƙin haɗiya ga masu sha |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, kuna da abin lura a cikin dabbobin ni'ima; Muna shayar da ku daga abin da yake a cikin cikunansu, daga tsakanin tukar tumbi da jini nono tsantsan mai sauƙin haɗiya ga masu sha |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, kunã da abin lũra a cikin dabbõbin ni'ima; Munã shãyar da ku daga abin da yake a cikin cikunansu, daga tsakãnin tukar tumbi da jini nõno tsantsan mai sauƙin haɗiya ga mãsu shã |