Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 68 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَأَوۡحَىٰ رَبُّكَ إِلَى ٱلنَّحۡلِ أَنِ ٱتَّخِذِي مِنَ ٱلۡجِبَالِ بُيُوتٗا وَمِنَ ٱلشَّجَرِ وَمِمَّا يَعۡرِشُونَ ﴾
[النَّحل: 68]
﴿وأوحى ربك إلى النحل أن اتخذي من الجبال بيوتا ومن الشجر ومما﴾ [النَّحل: 68]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ubangjinka Ya yi wahayi* zuwa ga ƙudan zuma cewa: "Ki riƙi gidaje daga duwatsu, kuma daga itace, kuma daga abin da suke ginawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ubangjinka Ya yi wahayi zuwa ga ƙudan zuma cewa: "Ki riƙi gidaje daga duwatsu, kuma daga itace, kuma daga abin da suke ginawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ubangjinka Yã yi wahayi zuwa ga ƙudan zuma cẽwa: "Ki riƙi gidãje daga duwãtsu, kuma daga itãce, kuma daga abin da suke ginãwa |