Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 73 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَيَعۡبُدُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ مَا لَا يَمۡلِكُ لَهُمۡ رِزۡقٗا مِّنَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ شَيۡـٔٗا وَلَا يَسۡتَطِيعُونَ ﴾
[النَّحل: 73]
﴿ويعبدون من دون الله ما لا يملك لهم رزقا من السموات والأرض﴾ [النَّحل: 73]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna bauta wa, baicin Allah, abin da yake ba ya mallakar wani arziki dominsu, daga sammai da ƙasa game da kome, kuma ba su iyawa (ga aikata kome) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna bauta wa, baicin Allah, abin da yake ba ya mallakar wani arziki dominsu, daga sammai da ƙasa game da kome, kuma ba su iyawa (ga aikata kome) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã bautã wa, baicin Allah, abin da yake bã ya mallakar wani arziki dõminsu, daga sammai da ƙasa game da kõme, kuma bã su iyawa (ga aikata kõme) |