Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 78 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَٱللَّهُ أَخۡرَجَكُم مِّنۢ بُطُونِ أُمَّهَٰتِكُمۡ لَا تَعۡلَمُونَ شَيۡـٔٗا وَجَعَلَ لَكُمُ ٱلسَّمۡعَ وَٱلۡأَبۡصَٰرَ وَٱلۡأَفۡـِٔدَةَ لَعَلَّكُمۡ تَشۡكُرُونَ ﴾
[النَّحل: 78]
﴿والله أخرجكم من بطون أمهاتكم لا تعلمون شيئا وجعل لكم السمع والأبصار﴾ [النَّحل: 78]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah ne Ya fitar da ku daga cikunan iyayenku, ba da kuna sanin kome ba, kuma Ya sanya muku ji da gannai da zukata, tsammaninku za ku gode |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah ne Ya fitar da ku daga cikunan iyayenku, ba da kuna sanin kome ba, kuma Ya sanya muku ji da gannai da zukata, tsammaninku za ku gode |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah ne Ya fitar da ku daga cikunan iyãyenku, ba da kunã sanin kõme ba, kuma Ya sanya muku ji da gannai da zukãta, tsammãninku zã ku gõde |