Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 79 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿أَلَمۡ يَرَوۡاْ إِلَى ٱلطَّيۡرِ مُسَخَّرَٰتٖ فِي جَوِّ ٱلسَّمَآءِ مَا يُمۡسِكُهُنَّ إِلَّا ٱللَّهُۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَٰتٖ لِّقَوۡمٖ يُؤۡمِنُونَ ﴾
[النَّحل: 79]
﴿ألم يروا إلى الطير مسخرات في جو السماء ما يمسكهن إلا الله﴾ [النَّحل: 79]
Abubakar Mahmood Jummi Shin ba su ga tsuntsaye* ba suna horarru cikin sararin sama babu abin da yake riƙe su face Allah? Lalle ne a cikin wancan haƙiƙa, akwai ayoyi ga mutane waɗanda suke yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin ba su ga tsuntsaye ba suna horarru cikin sararin sama babu abin da yake riƙe su face Allah? Lalle ne a cikin wancan haƙiƙa, akwai ayoyi ga mutane waɗanda suke yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin ba su ga tsuntsãye ba sunã hõrarru cikin sararin sama bãbu abin da yake riƙe su fãce Allah? Lalle ne a cikin wancan haƙĩƙa, akwai ãyõyi ga mutãne waɗanda suke yin ĩmãni |