Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 77 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَلِلَّهِ غَيۡبُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۚ وَمَآ أَمۡرُ ٱلسَّاعَةِ إِلَّا كَلَمۡحِ ٱلۡبَصَرِ أَوۡ هُوَ أَقۡرَبُۚ إِنَّ ٱللَّهَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٞ ﴾
[النَّحل: 77]
﴿ولله غيب السموات والأرض وما أمر الساعة إلا كلمح البصر أو هو﴾ [النَّحل: 77]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ga Allah gaibin* sammai da ƙasa yake, kuma al'amarin Sa'a bai zama ba face kamar walƙawar gani, ko kuwa shi ne mafi kusa! Lalle Allah a kan dukan kome Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga Allah gaibin sammai da ƙasa yake, kuma al'amarin Sa'a bai zama ba face kamar walƙawar gani, ko kuwa shi ne mafi kusa! Lalle Allah a kan dukan kome Mai ikon yi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga Allah gaibin sammai da ƙasa yake, kuma al'amarin Sã'a bai zama ba fãce kamar walƙãwar gani, kõ kuwa shĩ ne mafi kusa! Lalle Allah a kan dukan kõme Mai ikon yi ne |